mafi kyawun sauti

IQNA

Tehran (IQNA) Anas Al-shawadafi dan kasar Masar dalibin jami'a ne mai karatun likitanci mahardacin kur'ani kuma kwararre a bangaren tilawa da kyakkyawan sauti.
Lambar Labari: 3486376   Ranar Watsawa : 2021/10/02